@Sulzahja
12 Apr
Barka da wannan lokaci
2

Sign in to comment

Aliyu Usman @ali 12 Apr
Barka da oga sulza, muna ta qara wa platform din features, in an gama basic features, zan saka logic da za ta 1. Mayar da sessions ya yi lasting for a few days ba tare da log in ba 2. Sai kuma notifications, push on desktop and mobile
Replies (0)